Ahmed Gololo
Appearance
Ahmed Gololo | |||||
---|---|---|---|---|---|
4 ga Faburairu, 2020 - District: Gamawa
| |||||
Rayuwa | |||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Ahmed Madaki Gololo ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai har sau biyu mai wakiltar mazaɓar Gamawa ta jihar Bauchi a majalisar wakilai ta ƙasa ta tara. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ogunyemi, Ifedayo (2020-01-26). "PDP's Gololo wins Gamawa House of Reps seat in Bauchi". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.
- ↑ Owolabi, Timi (2024-08-19). "Former House of Reps member among 20 elected LG Chairmen in Bauchi". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.
- ↑ Nigeria, Guardian (2021-05-24). "Gololo: A lawmaker per excellence". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.