Jump to content

Aisha (2010 fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aisha (2010 fim)
Amit Trivedi (en) Fassara fim
Lokacin bugawa 2010
Asalin suna आयशा
Asalin harshe Harshen Hindu
Ƙasar asali Indiya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara romantic comedy (en) Fassara, film based on a novel (en) Fassara da comedy film (en) Fassara
During 130 Dakika
Description
Bisa Emma (en) Fassara
Filming location Delhi
Direction and screenplay
Darekta Rajshree Ojha (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Devika Bhagat (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Sunil Manchanda (en) Fassara
Rhea Kapoor (en) Fassara
Anil Kapoor (en) Fassara
Production company (en) Fassara PVR Inox Pictures (en) Fassara
Editan fim A. Sreekar Prasad (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Amit Trivedi (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Delhi
External links
aishathefilm.com

Aisha 2010 film din kasar Indiya ne wanda aka yi shi cikin yaren Hindu kuma fim ne na barkwanci wanda Rajshree Ojha ya bada umurni.[1]

Wuri da Labarin Fim

[gyara sashe | gyara masomin]

SAn dauki shirin fim din a cikin birnin Delhi na Indiya sannan kuma anyi amfani da littafin Jane Austen na 1815 wanda yayi kama da fim din 1995 na Hollywood ta murya wanda duka anyi amfani da takardan Jane Austen ne. Salo na rawan fim din Neerav Bavlecha yayi.

Wadanda suka hadu sakayi fim din sun haɗa da;

  • Sonam Kapoor
  • Abay Deol
  • Ira Dubey
  • Ira Sahukar
  • Amrita Puri
  • Anan Tiwari
  • Arunoday Singh
  • Lisa Haydon.
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2014-03-16. Retrieved 2022-08-03.