Aisha Taymur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Aisha E'ismat Taymur (Larabci: عائشة عصمت تيمور‎‎ ko kuma A'isha al-Taymuriyya عائشة التيمورية‎; an Haifeta a shekarata alif 1840–zuwa shekarar alif 1902)[1][1] 'yar gwagwarmayar zamantakewar al'ummar Masar ne, mawakiya, marubuciya, kuma mata a zamanin Ottoman.[2][2]


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.encyclopedia.com/women/encyclopedias-almanacs-transcripts-and-maps/taymuriyya-aisha-ismat-al-1840-1902
  2. https://beta.sis.gov.eg/en/egypt/egyptian-figures/aisha-taymur/