Jump to content

Ajike Ogunoye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ajike Ogunoye
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a

Ajike Ogunoye[1] Ajike Ogunoye ya kasance babban sarki a masarautar Owo, jihar Ondo, kudu maso yammacin Najeriya, wanda ya yi sarauta tsakanin 1938 zuwa 1941.[2] Shi dan Olagbegi Atanneye I ne kuma dan uwa ga Olowo Ajaka.[3][4]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Ajike_Ogunoye
  2. https://books.google.com/books?id=gtIuAQAAIAAJ&q=Olagbegi+Atanneye+II
  3. https://books.google.com/books?id=f8ThAAAAMAAJ&q=Olowo+Ajagbusi+Ekun books.google.co.uk. 1999. Retrieved June 28, 2015.
  4. https://en.wikipedia.org/wiki/Ajike_Ogunoye#cite_ref-3