Jump to content

Akimsola Boussari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akimsola Boussari
Rayuwa
Haihuwa Mango (en) Fassara, 10 ga Maris, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Douanes (Lomé) (en) Fassara2005-2008
Enugu Rangers2008-2010
Difaa Hassani El Jadidi (en) Fassara2009-2009
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2009-
Warri Wolves F.C.2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 194 cm

Akimsola Boussari (an haife shi ranar 10 ga watan Maris 1988 a Sansanné-Mango ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo wanda a halin yanzu yake buga wasa a kulob ɗin Warri Wolves FC.

Boussari ya fara aikinsa a ƙungiyar Doumbé FC kuma ya koma kulob ɗin cikin bazara 2005 zuwa AS Douanes . A ranar 1 ga watan Yuli 2009 ya bar AS Douanes kuma ya koma kulob din Enugu Rangers na Najeriya,[1] bayan wata daya ya tafi aro zuwa Difaa El Jadida kafin ya koma kulob dinsa na Enugu Rangers. [2]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An fara kiransa ne a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Togo a ranar 10 ga watan Yuni 2009 [3] kuma ya buga wasansa na farko a ranar 20 ga watan Yuni 2009 da Maroko.[4]

  1. "Akinsola pour remplacer Nibombé" . Archived from the original on 2009-06-15. Retrieved 2009-07-13.
  2. Voici les Eperviers qui affronteront les Lions d'Atlas
  3. "Akinsola Boussari : " je donnerai tout pour mon pays " " . Archived from the original on 2009-06-28. Retrieved 2009-07-13.
  4. "FIFA-Turniere Spieler & Trainer - Boussari AKINSOLA" . FIFA.com (in German). Archived from the original on September 11, 2009. Retrieved 2018-05-22.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]