Akinyele
Appearance
Akinyele | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Oyo | |||
Babban birni | Moniya, Ibadan (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 518 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Akinyele Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Oyo wadda ke a shiyar Kudu maso Yamma a kasar Nijeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.