Akosua Serwaa
Appearance
Akosua Serwaa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kumasi, 3 ga Janairu, 1981 (43 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Akosua Serwaa (an Haife ta a ranar ukku 3 ga watan Janairu, shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da tamanin da ɗaya 1981, a Kumasi)[1] 'yar wasan tseren tsakiyar Ghana ne[2] wacce ta ƙware a cikin tseren mita ɗari takwas 800.[3]
Ta kare a matsayi na bakwai a gasar cin kofin duniya da aka yi a birnin Paris a shekara ta dubu biyu da ukku 2003, kuma ta samu lambar azurfa a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar alif dubu biyu da uku 2003 da aka yi a Abuja.[4]
Mafi kyawun lokacinta shine mintuna 1:59.60, wanda aka samu a watan Yuli, shekarar alif dubu biyu da huɗu 2004 a Rome.[5]
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Akosua Serwaa Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 15 August 2017.
- ↑ ^ Akosua Serwaa at World Athletics
- ↑ Akosua Serwaa at World Athletics
- ↑ Dutta, Kunal (22 October 2009). "Forget Eric the Eel... meet the Snow Leopard". The Independent. Archived from the original on 2022-05-24. Retrieved 26 June 2013.
- ↑ Akosua Serwaa (22 October 2009). "Forget Eric the Eel... meet the Snow Leopard". The Independent. Archived from the original on 2022-05-24. Retrieved 26 June 2013.