Akpawfu
Appearance
Akpawfu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Akpawfu (ko Akpofu) Birni ne, a ƙaramar hukumar Nkanu ta Gabas a Jihar Enugu, Nijeriya.
Ya ƙunshi, ƙungiyoyi uku masu cin gashin kansu: Obodo Uvuru, Isiagu da Ajame-agu.