Akpe: Return of the Beast

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akpe: Return of the Beast
Asali
Lokacin bugawa 2019
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara action film (en) Fassara da drama film (en) Fassara
Harshe Turanci
During 95 Dakika
Wuri
Place Najeriya
Direction and screenplay
Darekta Toka McBaror
Marubin wasannin kwaykwayo Chris Nzekwe (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Justice Nuagbe (en) Fassara

Akpe: Return of the Beast, fim ne na wasan kwaikwayo na 2019 na Najeriya wanda Toka McBaror ya ba da umarni, sai Justice Nuagbe ya shirya shirin. Taurarin Fim din sun hada da Jide Kosoko a matsayin jagora shirin yayin da Juliet Ibrahim, Bolanle Ninalowo, Daniel Lloyd da Eniola Badmus suka taka rawar gani..[1] Fim din na magana me akan Akpe, wanda ya bayyana kansa a matsayin Sarkin Zanga inda babban abokinsa ya shirya gungun samari don samun nasara akan titi.[2][3]

Fim ɗin an fara haska shi a ranar 27 ga watan Oktoba 2019.[4]

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Akpe: Return of the Beast Trailer & Info". QuickLook Films. Retrieved 2021-10-04.
  2. "DOWNLOAD: Akpe (Return Of The Beast) - 2020 Nollywood Movie • NaijaPrey" (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  3. Gists, Naija. "'London And The Beast Part 2' Gets Screening Date - NaijaGists.com - Proudly Nigerian DIY Motivation & Information Blog" (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  4. "Comedian Ushbebe set for private screening of new movie ' Akpe: The return of the beast'". Vanguard News (in Turanci). 2019-10-21. Retrieved 2021-10-04.