Akurki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgAkurki
Affe am gitter.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na container (en) Fassara da artificial animal shelter (en) Fassara
wani akurki dauke da kankana aciki, a kasar Rasha

Akurki da turanci cage, wasu kan ari sunan su ce keji, wani abu ne dake kulle, akan hada shi da raga (karfe), rodi, ko wayoyi, ana amfani dashi dan killace, ko dauka da kare wani abu ko mutum. Akurki yanada amfani da dama, kamar kulla dabbobi ko mutane aciki captivity, ko dan kama mutum ko dabba, ko asanya dabba aciki dan a nuna wa jama'a a gidan zoo.[1]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. cite news |author= |title=A Cage-Free Zoo is Coming to Western Sydney |url=https://www.broadsheet.com.au/sydney/city-file/article/new-zoo-western-sydney |quote= |newspaper=Broadsheet Sydney |date=