Alabo Graham-Douglas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alabo Graham-Douglas
Minister of Culture and Tourism (en) Fassara

ga Yuli, 2000 - 30 ga Janairu, 2001
Ojo Maduekwe - Boma Jack (en) Fassara
Nigerian Minister of Labour (en) Fassara

ga Yuni, 1999 - ga Yuli, 2000 - Musa Gwadabe (en) Fassara
Minister of Aviation of Nigeria (en) Fassara

1990 - 1992
Minister of Youth and Sports (en) Fassara

1989 - 1990
Rayuwa
Haihuwa Akuku-Toru, 8 Mayu 1939
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2022
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Alabo Graham- Douglas (An haifeshi ranar 8 ga watan Mayu 1939 - 2022).[1] An bashi ministan Matasa, Wasanni da Al'adu a shekarar 1989. Sannan yayi ministan Jiragen sama a lokacin mulkin General Ibrahim Babangida a shekarar 1999.[2] An sake nada shi minista ayyuka a shekarar 2000. Inda yabar aiki a shekarar 2001.

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi makarantar sakandiran sa a  Jihar Legas Da Fatakol. Ya kuma yi karatu a Acton Technical Landan. Daga shekarar 1963 zuwa 1965.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2012-08-11. Retrieved 2021-05-20.
  2. http://news.biafranigeriaworld.com/archive/2003/nov/23/