Alan Paton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alan Paton
Rayuwa
Haihuwa Pietermaritzburg (en) Fassara, 11 ga Janairu, 1903
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa Durban, 12 ga Afirilu, 1988
Karatu
Makaranta University of Natal (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci, autobiographer (en) Fassara, marubin wasannin kwaykwayo da ɗan siyasa
Muhimman ayyuka Cry, the Beloved Country (en) Fassara
Kyaututtuka
Artistic movement novella (en) Fassara
Imani
Addini Anglicanism (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Liberal Party of South Africa (en) Fassara
IMDb nm0665704

  

Alan Stewart Paton (11 ga watan Janairun 1903 - 12 ga watan Afrilu 1988) marubuci ne na Afirka ta Kudu kuma mai fafutukar yaki da wariyar launin fata. Rubuce-Rubucensa sun haɗa da litattafan Cry, The Beloved Country, Too Late the Phalarope da wakar nan mai suna The Wasteland .

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Paton a Pietermaritzburg dake a cikin garin Colony na Natal (yanzu yankin KwaZulu-Natal na Afirka ta Kudu), ɗan ma'aikacin gwamnati (wanda yayi imani da Christadelphian). Bayan ya halarci Kwalejin Maritzburg, ya samu digiri na farko na Kimiyya a Jami'ar Natal a garinsu, sannan ya sami difloma. Bayan kammala karatunsa, Paton ya yi aiki a matsayin malami, na farko a Makarantar Sakandare ta Ixopo, sannan daga baya ya koma Kwalejin Maritzburg . Yayinda yake a Ixopo ya hadu da Dorrie Francis Lusted . Sun yi aure a 1928 kuma sun kasance tare har zuwa mutuwarta q emphysema a 1967.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

[1] [2] [3] [4]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Alan_Paton
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/Pietermaritzburg
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/Emphysema
  4. https://en.wikipedia.org/wiki/KwaZulu-Natal