Albert Horsfall
Appearance
Satumba 1990 - Oktoba 1992
1986 - 1990 | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Jihar rivers, 22 Disamba 1941 (84 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Albert Horsfall dan Najeriya ne, kuma tsohon ma'aikacin tsaro. Dan sanda ne kuma yana daga cikin member na National security organization (NSO).[1]
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Albert Horsfall a 22, ga watan disemba a shekarar 1941 a jihar Rivers.[2]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Yana shekara 17 ya shiga aikin dan sanda (NPF) amma saida ya jira shekara kafin ya Fara.
A shekarar 1965, ya kama atisayansa, sannan yafito da matsayin mataimakin supritanda na dan sanda.(ASP).[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2012-02-27. Retrieved 2021-05-15.
- ↑ http://www.thenigerianvoice.com/nvnewsthread1/12964/16/
- ↑ http://www.thenigerianvoice.com/nvnewsthread1/12964/16/