Alemayehu Atomsa
Appearance
Alemayehu Atomsa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bonaya Boshe, 12 ga Faburairu, 1969 |
ƙasa | Habasha |
Mutuwa | Bangkok, 6 ga Maris, 2014 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Zazzabin Rawaya) |
Karatu | |
Makaranta |
Ethiopian Civil Service University (en) Peking University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Oromo Democratic Party (en) |
Alemayehu Atomsa (Harshen Amharic: አለማየው ፡ አቶምሳ ; 12 ga Fabrairun 1969 – 6 Maris 2014) ɗan siyasan Habasha ne. Ya yi aiki a matsayin shugaban yankin Oromo, mafi girma daga cikin yankunan ƙasar, daga shekarar 2010 har zuwa lokacin da ya sake ajiye aiki saboda rashin lafiya a 2014. An haifeshi a Bonaya Boshe, Welega .
Atomsa ya mutu ne daga guba da ya ci a ranar 6 ga Maris 2014 a asibitin kasa da kasa na Bumrungrad da ke Bangkok, Thailand . Ya kasance shekaru 45.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Alemayehu Atomsa dies at age 45 after battle with "typhoid fever"". Awramba Times. 11 April 2014. Retrieved 6 March 2014.