Alexander Sherlock
Appearance
Alexander Sherlock | |||||
---|---|---|---|---|---|
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: Essex South West (en) Election: 1984 European Parliament election (en)
17 ga Yuli, 1979 - 23 ga Yuli, 1984 District: Essex South West (en) Election: 1979 European Parliament election (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 14 ga Faburairu, 1922 | ||||
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland | ||||
Harshen uwa | Turanci | ||||
Mutuwa | 18 ga Faburairu, 1999 | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||
Kyaututtuka | |||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Conservative Party (en) |
Alexander Sherlock CBE (14 Fabrairu 1922 – 18 Fabrairu 1999) ɗan siyasa ne na Jam'iyyar Conservative dake Biritaniya. Ya yi aiki a matsayin ɗan Majalisar Turai (MEP) na Essex South West daga 1979 zuwa 1989.
Horo da Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An horar da shi a matsayin likita a asibitin Landan, ya yi aiki a matsayin GP daga 1948 zuwa 1979 a Felixstowe, kuma ya kara cancanta a matsayin mataimakin 'deputy coroner' kwakwaf daga 1971.[1]