Aleyna Tilki
Appearance
Aleyna Tilki | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Konya, 28 ga Maris, 2000 (24 shekaru) |
ƙasa | Turkiyya |
Harshen uwa | Turkanci |
Karatu | |
Harsuna | Turkanci |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Artistic movement | pop music (en) |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa |
Doğan Music Company (en) Warner Music Group |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm9369954 |
aleynatilki.com.tr |
Aleyna Tilki (an haife ta a ranar 28 ga watan Maris, shekara ta alif dubu biyu 2000) ta kasance mawaƙiya ce kuma babban marubuciya a kasar Turkiyya.[1]
Rayuwa da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Tilki a Konya a ranar 28 ga Maris, a shekara ta alif dubu biyu 2000. Mahaifinta dan Konya ne. Iyalin mahaifinta na Turkic ne ko Caucasian wanda ya yi hijira daga kasar Rasha. Mahaifiyarta ta fito ne daga Of, Trabzon . 'Yar'uwarta Ayça Tilki mawaƙiya ce kuma 'yar wasan kwaikwayo.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Aleyna Tilki kimdir?" (in Harshen Turkiyya). Biyografisi.gen.tr. Archived from the original on December 20, 2016. Retrieved December 4, 2016.