Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba.
hoton masani Alfred marshalzanen Alfred. awani taro na tataliAlfred MarshallAlfred Marshall
Alfred Marshall An haifeshi 24 July 1842 ya kasance shahararrene a bangaren ilmin sanin tattalin arziki a kasashen turai. Kuma shine mawallafin littafin principles of economics 1890 littafin ya kasance mai rinjaye a Fannin tattalin arziki a kasar Ingila tsawon shekaru. [1]