Algajabba
Appearance
|
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
|
Algajabba,[1] abin kida ce ne hausawa wanda akeyi da kara gaba biyu a rika doka gaba daya da aka fafe jikin dayan gaban, me toto yana bada sauti.