Alikem Segbefia
Appearance
Alikem Segbefia | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lomé, 1 ga Afirilu, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Togo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Kuessi Alikem Segbefia (an haife shi ranar 1 ga watan Afrilu, 1990) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Togo, wanda ke taka leda a Teshrin.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Segbefia ya fara aikinsa tare da Sporting Club Lome a gefen matasa kuma an canza shi zuwa AS Douanes (Lomé).[1] A watan Oktoba 2009 ya bar Gomido ya rattaba hannu a kulob ɗin Al-Jaish Damascus, wanda daga baya aka ba da rancensa ga kungiyar Teshrin.
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Segbefia ya wakilci Togo U-17 a 2007 FIFA U-17 gasar cin kofin duniya, ya buga gasar Championship wasanni uku.[2] Ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Les Eperviers a ranar 10 ga watan Satumba 2008 da kungiyar kwallon kafa ta Zambia.[3]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Dan uwansa Prince Segbefia, ya taka leda tare da shi a gasar cin kofin duniya ta FIFA U-17 na shekarar 2007. [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Alikem Segbefia". Retrieved 18 February 2022.
- ↑ "FIFA-Turniere Spieler & Trainer - Alikem SEGBEFIA" . FIFA.com (in German). Archived from the original on June 5, 2008. Retrieved 2018-05-22.
- ↑ "German Bundesliga News and Scores - ESPN FC" . www.espnsoccernet.de . Retrieved 2018-05-22.
- ↑ "Wayback Machine" (PDF). Archived from the original (PDF) on 7 November 2012. Retrieved 2022-02-18.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Alikem Segbefia at National-Football-Teams.com