Allied Peoples Movement

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Allied Peoples Movement
Bayanai
Gajeren suna APM
Iri jam'iyyar siyasa

Allied Peoples Movement ( APM ) jam'iyyar siyasa ce mai rijista a Najeriya.[1] Hukumar zaɓe ta ƙasa mai zaman kanta ta yi wa jam’iyyar rijista a matsayin jam’iyyar siyasa a watan Agusta, 2018.[2] Jam’iyyar ta amince da shugaba Muhammadu Buhari a matsayin ɗan takararta a babban zaɓen Najeriya na 2015.[3]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Allied Peoples Movement – INEC Nigeria". Inecnigeria.org. Archived from the original on 19 December 2019. Retrieved 8 March 2019.
  2. "See names of 23 political parties newly registered by INEC". Theeagleonline.com.ng. 15 August 2018. Retrieved 8 March 2019.
  3. "2019: Buhari accepts letter of adoption by APM from Amosun". Theeagleonline.com.ng. 24 December 2018. Retrieved 8 March 2019.