Almajir Geidam
Appearance
Almajir Geidam | |||||
---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2003 - 5 ga Yuni, 2007 District: Bursari/Geidam/Yunusari
29 Mayu 1999 - 2003 District: Bursari/Geidam/Yunusari | |||||
Rayuwa | |||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Nigeria Peoples Party |
Almajir Geidam ɗan Najeriya ne mai taimakon jama'a kuma ɗan siyasa daga jihar Yobe a Najeriya. Ya kasance ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Bursari/Geidam/Yunusari a karo na biyu, 1999-2003 da 2003-2007. [1] [2]
Ilimi da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Almajir ya samu digirinsa na farko a fannin likitancin dabbobi a jami'ar Maiduguri a shekarar 1989. Ya zama babban jami’in kula da lafiyar dabbobi a Damaturu, babban birnin jihar Yobe a shekarar 1997. Ya kasance mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Geidam daga shekarun 1996 zuwa 1997. [1] [3] [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Hon Dr. Almajiri Geidam – NSTPJDA" (in Turanci). Retrieved 2024-11-04. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "musaddam" defined multiple times with different content - ↑ "Yobe East Senatorial By-election: Groups Drum Support For APC Candidate Almajiri Geidam". New Nigerian Newspapers (in Turanci). 2023-10-21. Retrieved 2024-11-04.
- ↑ Daily, Peoples (2023-09-22). "JDA boss lauds Gov. Mala Buni - Peoples Daily Newspaper" (in Turanci). Retrieved 2024-11-04.
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-11-04.