Alpha Oumar Konaré
Appearance
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Alpha Oumar Konaré (an haife shi a 2 ga Fabrairu 1946) tsohon Shugaban ƙasar Mali ne na wa’adin shekaru biyu (1992 zuwa 2002), kuma ya kasance Shugaban Hukumar Tarayyar Afirka daga 2003 zuwa 2008.
A watan Satumba na 2021, Alpha Oumar Konaré, an kwantar da shi a asibiti cikin gaggawa a Maroko a asibitin Cheikh Zaid da ke Rabat.