Amakohia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amakohia

Wuri
Map
 5°32′43″N 7°10′23″E / 5.5452°N 7.173°E / 5.5452; 7.173
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaImo
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Amakohia sunan wasu kauyuka hudu ne a kudu maso gabashin Najeriya, dukkansu suna kusa da birnin Owerri kuma suna cikin karamar hukumar Ikeduru.

Asalin[gyara sashe | gyara masomin]

Amakohia na daya daga cikin garuruwan karamar hukumar Majalisar Ikeduru a jihar Imo.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]