Jump to content

Amal Pepple

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amal Pepple
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Amal Iyingiala Pepple CFR, ya kasance ministan gidaje, filaye da raya birane na tarayyar Najeriya. Har zuwa watan Yunin 2009, ta kasance shugabar ma'aikatan gwamnati.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.