Amanda Schull
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Honolulu, 26 ga Augusta, 1978 (47 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Karatu | |
| Makaranta |
Indiana University (mul) San Francisco Ballet School (en) Punahou School (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
Mai tsara rayeraye, ballet dancer (en) |
| IMDb | nm0776040 |
Amanda Schull (haihuwa: 26 ga Agusta 1978) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka kuma tsohuwar kwararrar yar rawar ballet.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Schull a ranar 26 ga watan Agusta a shekarar 1978[1] a Honolulu dake jahar Hawaii, ita diyar Susan Schull ce wadda itace Shugabar kungiyar rawar Ballet ta Hawaii kuma ita daya ce daga cikin yaya uku.[2] Kuma tayi karatu a makarantar Punahou[3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.