Amas Daniel
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Anyama (en) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
amateur wrestler (en) |
|
Mahalarcin
| |
| Nauyi | 65 kg |
| Tsayi | 169 cm |
Amas Daniel (an Haife shi ranar 26 ga watan Afrilun 1990) ɗan kokawa ne na ƴanci na Najeriya.[1] A gasar Olympics ta lokacin bazara ta shekarar 2016, ya yi takara a cikin ƴanci na maza -65 kg.
A cikin shekarar 2021, ya yi takara a Gasar Kokawa ta Afirka da Oceania ta shekarar 2021 da fatan samun cancantar shiga gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 a Tokyo, Japan.
Ya fafata a gasar tseren kilo 65 na maza a gasar Commonwealth ta shekarar 2022 da aka gudanar a Birmingham, Ingila.