Ambaliyar Antananarivo ta 2022

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ambaliyar Antananarivo ta 2022
ambaliya
Bayanai
Ƙasa Madagaskar
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaMadagaskar
Region of Madagascar (en) FassaraAnalamanga (en) Fassara
District of Madagascar (en) FassaraAntananarivo-Renivohitra District (en) Fassara
Babban birniAntananarivo
Ambaliyar Antananarivo ta 2023

A ranar 18 ga watan Janairu, shekarar 2022, ambaliyar ruwa ta afku a arewacin Madagascar, musamman a kusa da yankin Antananarivo, inda mutane 11 suka mutu.[1][2] Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya ne ya haddasa ambaliya, inda adadin ruwan sama ya kai milimita 226 ya sauka a cikin daren 17 zuwa 18 ga watan Janairu. [1]

Tasiri[gyara sashe | gyara masomin]

Madagascar[gyara sashe | gyara masomin]

Gabaɗaya, an ba da rahoton mutuwar mutane 34, 11 a ranar 18 ga watan Janairu, da ƙarin 23 daga Tropical Storm Ana ranar 23 ga watan Janairu [3] Jimlar ruwan sama ya kai mm 226 a sassan ƙasar Madagascar.[1]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Yanayi na 2022
  • 2022 Ambaliyar Gabashin London

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 "10 killed by floods in Madagascar". Africanews. 18 January 2022. Archived from the original on 24 January 2022. Retrieved 18 January 2022.
  2. "Ten killed by floods in Madagascar capital". macaubusiness.com. 18 January 2022. Archived from the original on 25 January 2022. Retrieved 18 January 2022.
  3. "Tropical storm Ana floods Madagascar's capital; 34 dead". The Washington Post. 24 January 2022. Archived from the original on 25 January 2022. Retrieved 25 January 2022.