Jump to content

Amiram Levin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amiram Levin
Rayuwa
HaihuwaLahavot HaBashan (en) Fassara, 7 ga Yuli, 1946 (80 shekaru)
ƙasaIsra'ila
Karatu
HarsunaIbrananci
Sana'a
Sana'ahafsa, spy (en) Fassara da ɗan kasuwa
EmployersMossad (mul) Fassara
Aikin soja
Fannin sojaIsrael Defense Forces (en) Fassara
Digirialuf (en) Fassara
Ya faɗaciYom Kippur War (en) Fassara
Six-Day War (en) Fassara
War of Attrition (en) Fassara
1982 Lebanon War (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasaIsraeli Labor Party (en) Fassara
IMDbnm3729908
Amiram Levin
Amiram Levin
Amiram Levin

Amiram Levin ( Hebrew: עמירם לוין  ; an haife shi ne 7 Yuli 1946) Aluf ( Manjo Janar ) mai ritaya ne na Sojojin Isra'ila .

Amiram Levin

Amiram Levin ya yi aiki a Sayeret Matkal kuma ya tashi dan ya zama kwamanda. Ya kasance kwamandan rundunar IDF ta Arewa, mataimakin Mossad da darekta kuma shugaban Kamfanin Hanyoyi na kasa na Isra'ila .