Amou Ajji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amou Ajji
Rayuwa
Haihuwa Dezh Gah (en) Fassara, 20 ga Augusta, 1928
ƙasa Pahlavi Iran (en) Fassara
Iran
Mutuwa Farashband County (en) Fassara, 23 Oktoba 2022
Karatu
Harsuna Farisawa
Sana'a
Sana'a hermit (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Amou Ajji shine mutumin dayafi Kowa kazanta aduniya shekaransa 67 batare Da yasa ruwa ajikinsa yayi wankaba bincike yanunacewa Shirin Dan asalin kasar Iraq ne Wanda yakoma daji dazama Idan yaji bacci saidai yabaka Rami yakwanta inyaji yunwa Kuma saidai yaci mushen dabban Daya mutu a cewarsa yacedalilin datake hanashi wanka Yana tinanin Idan yasa sabulu ajikinsa ze'iya kamuwa Da cuta Bayan mutuwarsa mutane sunanta tinanin ayimasa wanka Dan suturtashi wasu Kuma Suna cewa tinda bayasan wanka akwaleshi a birneshi a haka