Amr Barakat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amr Barakat
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 1 Oktoba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Lierse S.K. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara

Amr Barakat (an haife shi a ranar 1 ga watan Oktoban shekarar 1991) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Masar a halin yanzu yana buga wa ƙungiyar El Gouna ta Masar.

Tarihin rawuya[gyara sashe | gyara masomin]

Ya Shiga makarantar matasa ta Al Ahly SC yana da shekaru 5 a matsayin dan wasan gefen hagu, ya bar su suna da shekaru 15 zuwa Zamalek SC. {ref}The Story of Amr Barakat</ref>

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Lierse[gyara sashe | gyara masomin]

Da yake wasa da Lierse SK, Amr ya ci kwallaye uku-uku a wasan da suka doke Royal Stade Waremmien FC da ci 8-2 a gasar Kofin Beljium a watan Yulin shekarar 2016. [1]

Komawa zuwa Al Ahly[gyara sashe | gyara masomin]

Ya sanya hannu kan kwantiragi na tsawon shekaru uku don komawa Al Ahly SC [2] An sanya shi cikin kungiyar Al Ahly SC 22-da kuma Ismaily SC, bai ci kwallo ba har yanzu ga Al Ahly SC . [3]

Kididdigar Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Kulab Lokaci League Kofi Kofin League Sauran Jimla
Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals
Misr Lel Makasa 2013–2014 4 0 0 0 - 4 0
2014–2015 20 3 3 0 23 3
2015–2016 24 6 1 0 6 3 - 31 9
Jimla 48 9 4 0 6 3 - 58 12
Lierse 2016– 2017 2 0 1 3 - 3 3
Jimla 2 0 1 3 - 3 3
Al Ahly 2016– 2017 1 0 0 0 0 0 3 2 4 2
Jimla 1 0 0 0 0 0 3 2 4 2
Al Shabab 2017–2018 8 0 1 0 - 9 0
Jimla 8 0 1 0 - 9 0

[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  1. OFFICIAL: Amr Barakat Joins Lierse
  2. OFFICIAL: Lierse confirm Amr Barakat move to Al Ahly
  3. http://www.kingfut.com/2017/02/14/al-ahly-name-squad-ismaily/
  4. Amr Barakat Statistics