Amy Acker
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Amy Louise Acker |
| Haihuwa | Dallas, 5 Disamba 1976 (49 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
James Carpinello (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Southern Methodist University (en) Lake Highlands High School (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
jarumi, model (en) |
| IMDb | nm0009918 |
| amyacker.com | |
Amy Louise Acker (haihuwa: 5 ga Disamba 1976) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Amy Louise Acker a Dallas dake jahar Texas kuma ta girma a nan, mahaifiyarta mazauniyar gida ce mahaifinta kuma lauya ne.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.