Jump to content

Anália na Victória Pereira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anália na Victória Pereira
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 3 Oktoba 1941
ƙasa Angola
Mutuwa Lisbon, 7 ga Janairu, 2009
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Liberal Democratic Party (en) Fassara

Analia Maria Caldeira de Victória Pereira Simeão (3 ga Oktoba 1941 - 7 ga Janairu 2009) ta kasance shugabar PLD (Partido Liberal Democrático, ko "Liberal Democratic Party") na kasar Angola kuma fitacciyar 'yar siyasa a kasar. Ta kafa PLD a 1983 yayin da take zaune a Portugal, kuma ta kasance jagorar jam’iyyar har zuwa mutuwarta.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]