Anambra ta Yamma
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Anambra | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 167,303 (2006) | |||
| Harshen gwamnati | Harshen, Ibo | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 432109 | |||


Anambra ta Yamma wata Ƙaramar Hukuma ce da ke yankin arewa maso yammacin Jihar Anambra, a Najeriya. Hedikwatar ƙaramar hukumar tana garin Otuocha.[1] Ƙaramar Hukumar Anambra ta Yamma tana ƙarƙashin mazabar sanatoci ta Anambra ta Tsakiya a Jihar Anambra.[2][3] Bisa ƙidayar jama’a ta shekarar 2006, jimillar mutanen yankin ta kai 167,303.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "List of Local Government Areas in Anambra State with Headquarters". Xplorer.ng (in Turanci). 2024-11-09. Retrieved 2025-06-30.
- ↑ "Anambra West L.G.A List of towns and villages | Nigeria Zip Codes". geo.mycyber.org. Retrieved 2025-06-28.
- ↑ "Anambra Senatorial Districts". Centre for Community and Rural Development (in Turanci). Retrieved 2025-06-26.
- ↑ "Nigeria: Administrative Division (States and Local Government Areas) - Population Statistics, Charts and Map". www.citypopulation.de. Retrieved 2025-06-30.
