Jump to content

Anara, Nijeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anara, Nijeriya

Wuri
Map
 5°42′09″N 7°10′01″E / 5.70263644°N 7.16688398°E / 5.70263644; 7.16688398
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Imo
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Anara gari ne, da ke a cikin Isiala Mbano,[1] Jihar Imo, Nijeriya. Yana wajen kusan nisan kilomita 30 (20 mi) daga arewa maso gabashin Owerri,[2] haɗe da hanya mai daɗaɗɗen tarihi.[3] Anara ɗan ƙabilar Osuh (Osuh Ama) ne, wanda ake ɗauka a matsayin dan uwa ga dangin Abba. Kakannin kakannin biyu sun amince su fito daga Abam, wata ƙungiyar Igbo mai alaƙa da Aros.

Garin ya yi iyaka da Amaraku,[4] Eziama, Abba, da sauran al'ummomi.

Ya samo asali ne daga ƙauyuka takwas, kamar garin Aguna[5] shine mafi tsufa a cikinsu.

Yawan jama'ar Anara ya kai kusan dubu 70,000, duk da haka yana kara tasowa saboda kwararar bakin haure.[ana buƙatar hujja]

Garin ya yi bukukuwa da dama, ciki har da bikin, Anara Day,[6] bikin Awa, bikin New Yam.[ana buƙatar hujja]

  1. "About Osuama/Anara". manpower.com.ng. Retrieved January 6, 2022.
  2. "Owerri, Nigeria to Anara, Nigeria". maps.google.com. Google. Retrieved January 6, 2022.
  3. Mbalisi, Chinedu N. (2021). "Colonial Reorganisations and Community Relations in Africa: Perspectives from Mbano Igboland, Southeast Nigeria, 1906 to 1960". Nigerian Journal of African Studies. 3 (1): 84. ISSN 2734-3146. Retrieved January 6, 2022.
  4. Mbalisi, Chinedu N.; Okeke, Chiemela Adaku (2021). "Migrations in Africa: A Focus on Mbano of Igboland, Southeast Nigeria up to 190". Ogirisi. 17. Retrieved January 6, 2022 – via ajol.info.
  5. "Aguna, Anara, Isiala Mbano, Nigeria on the Elevation Map. Topographic Map of Aguna, Anara, Isiala Mbano, Nigeria". elevationmap.net. Archived from the original on January 6, 2022. Retrieved January 6, 2022.
  6. Mbalisi, Chinedu Nnaemeka (November 2008). "Change and Continuity in Isiala Mbano, An Igbo Society, 1906-2007" (PDF). Department of History and International Studies, University of Nigeria, Nsukka. Retrieved January 6, 2022 – via unn.edu.ng. Cite journal requires |journal= (help)