Andrews Otutu Obaseki
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Birnin Kazaure, 11 ga Yuni, 1926 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 13 ga Yuli, 2017 |
| Karatu | |
| Makaranta |
London School of Economics and Political Science (en) |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai shari'a |
Andrews Otutu Obaseki, CON (11 Yuni 1926 - 13 Yuli 2017) masanin shari'a ne a Najeriya kuma da mai shari'a na Kotun Koli ta Najeriya .