Angel Makombo
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Karatu | |
Makaranta |
University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) ![]() ![]() ![]() Sciences Po (mul) ![]() Q125421471 ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Employers | Majalisar Ɗinkin Duniya (1987 - 2011) |


Angèle Makombo-Eboum ƴan siyasan Congo ne (Jamhuriyar Demokraɗiyya ta Kongo). Ita ce shugabar Ligue des Démocrates Congolais [fr] ('League of Congolese Democrats').[1][2][3]
Ta sauke karatu daga Jami'ar Paris 1 Panthéon-Sorbonne, da Sciences Po, kuma ta yi aiki a Majalisar Dinkin Duniya .
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]- Yusuf A.A 30 Juli 1998).''Yakin farar hula a yankin babban Teku.
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Hira da Angelle Makombo, DRC Sep 14, 2018
- Angèle Makombo Radio Okapi 09/11/2020