Anthony Gordon (mai wasan ƙwallon ƙafa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anthony Gordon (mai wasan ƙwallon ƙafa)
Rayuwa
Cikakken suna Anthony Michael Gordon
Haihuwa Liverpool, 24 ga Faburairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Everton F.C. (en) Fassara2017-2023657
  England national under-18 association football team (en) Fassara2018-2019100
  England national under-19 association football team (en) Fassara2019-201972
  England national under-20 association football team (en) Fassara2020-202010
  England national under-21 association football team (en) Fassara2021-2023166
Preston North End F.C. (en) Fassara2021-2021110
Newcastle United F.C. (en) Fassara2023-
  England national association football team (en) Fassara2024-no value
 
Muƙami ko ƙwarewa winger (en) Fassara
Tsayi 183

Anthony Michael Gordon (an haife shi ne a ranar 24 ga watan Fabrairu shekarar 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin dan wasan gaba a kungiyar kwallon kafa ta Premier League wato Newcastle United da kuma ƙungiyar ƙasa da ƙasa ta Ingila ta ƙasa da shekaru 21 .

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Gordon a Liverpool, Merseyside.

Aikin kungiya[gyara sashe | gyara masomin]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan da ya wakilci kasarsa a matakin 'yan kasa da shekaru U18 da U19, Gordon ya fara buga wasansa na farko da Ingila ta 'yan kasa da shekaru 20 yayin nasara da suka samu da ci 2-0 a kan Wales a St George's Park a ranar 13 ga watan Oktoba a shekarar, 2020.

Kididdigar sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

As of match played 4 March 2023
Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League FA Cup EFL Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Everton 2017–18 Premier League 0 0 0 0 0 0 1[lower-alpha 1] 0 1 0
2018–19 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0
2019–20 Premier League 11 0 0 0 1 0 12 0
2020–21 Premier League 3 0 2 0 2 0 7 0
2021–22 Premier League 35 4 4 0 1 0 40 4
2022–23[1] Premier League 16 3 1 0 1 0 18 3
Total 65 7 7 0 5 0 1 0 78 7
Everton U21 2018–19[2] 1[lower-alpha 2] 0 1 0
2019–20[3] 3Cite error: Invalid <ref> tag; refs with no name must have content 1 3 1
Total 4 1 4 1
Preston North End (loan) 2020–21[4] Championship 11 0 11 0
Newcastle United 2022–23 Premier League 4 0 4 0
Career total 80 7 7 0 5 0 5 1 97 8

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Appearance in UEFA Europa League
  2. Appearance(s) in EFL Trophy
  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named sb2223
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named sb1819
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named sb1920
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named sb2021