Jump to content

Anthony Joshua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anthony Joshua
Rayuwa
Cikakken suna Anthony Oluwafemi Olaseni Joshua
Haihuwa Watford (en) Fassara, 15 Oktoba 1989 (35 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Kings Langley School (en) Fassara
Mayflower School
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Nauyi 106 kg
Tsayi 198 cm
Kyaututtuka
anthonyjoshua.com
Anthony Joshua
Anthony Joshua dan Dambe

OBE Anthony Oluwafemi Obaseni Joshua (An haifeshi ranar 15 ga watan oktoban shekara ta alif 1989A.c). Dan damben boksin ne na ƙasar Birtaniya.[1]

Shine Wanda ya lashe gasar (world heavyweight champion) sau biyu. Kuma ya riƙe WBA (Super), IBF, WBO, da Kuma IBO tun daga disamban shekara ta 2019 zuwa shekara ta 2016.

Farkon Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]
Anthony Joshua

An Haifa Anthony a shekara ta 1989 a birnin Watfort, Hertfordshire. Shi da nega Yeta da Robert Joshua. Mamar shi yar asalin Nigeria ce babanshi Kuma Dan asalin Najeriya ne da irish. Asalin Joshua ga Nigeria dai Yana komawa be ga jinshin yarabawan nigeria. Joshua yayi farkon rayuwar shi a Nigeria inda yayi makaranta Mayflower a Ikenne. Sanadiyyar rabuwan iyayen nasa ya dawo Nigeria tun Yana Dan shekaran 12.[2]

Ƙwarewar Aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
Anthony Joshua

A 11 ga watan Juli na shekara ta 2013 an tabbatar da Joshua a matsayin kwarerren Dan wasa a karkashin (Matchroom Sport promotional banner). Joshua ya Fara a matsayin kwarerren Dan Wasa ne a 5 ga watan oktoba 2013 shekara ta a filin (02 Arena London), a babbar wasa (Main-Event of a card). Inda ya samu nasara Janasalinalin Italiya Emmanuel[3]