Antonín Barák

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Antonín Barák
Rayuwa
Haihuwa Příbram (en) Fassara, 3 Disamba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Kazech
Karatu
Harsuna Yaren Czech
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FK Příbram (en) Fassara2013-2015184
FC Graffin Vlašim (en) Fassara2014-2015275
  Czech Republic national under-21 football team (en) Fassara2015-201791
  Czech Republic national association football team (en) Fassara2016-
  SK Slavia Prague (en) Fassara2016-2017429
Udinese Calcio2017-2021548
  U.S. Lecce (en) Fassara2020-2020162
Hellas Verona F.C. (en) Fassara2020-2021367
Hellas Verona F.C. (en) Fassara2021-20233211
  ACF Fiorentina (en) Fassara2022-2023225
  ACF Fiorentina (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 86 kg
Tsayi 190 cm

Antonín Barák[1][2] An haife shi and 3 ga watan Disamba a shekarar 1994 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Czech wanda ke taka leda a matsayin mai kai hari ga ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[3] a serie A na Italiya da kuma ƙungiyar ƙasa ta Jamhuriyar Czech.

Bayan ya fara aikinsa na ƙwararru a Příbram a Czech First League, ya ci gaba da bugawa Slavia Prague[4], kafin ya koma Italiya don buga wa kungiyar Udinese a serie A, a kuma aro daga wasu kungiyoyin.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Anton%C3%ADn_Bar%C3%A1k#
  2. https://www.sofascore.com/player/antonin-barak/330705
  3. https://www.flashscore.com.ng/player/barak-antonin/CAayjMI3/
  4. https://www.fotmob.com/players/451966/antonin-barak
  5. https://www.transfermarkt.com/antonin-barak/profil/spieler/272261