Archdeacon Crowther Memorial Girls School
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
makaranta da girls' school (en) |
| Ƙasa | Najeriya |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1943 |
| acmgselelenwo.org | |
Makarantar mata ta Archdeacon Crowther Memorial makaranta ce, mai zaman kanta da ke Elelenwo, Fatakwal, Jihar Ribas, Najeriya.
Sanannen tsofaffin ɗalibai
[gyara sashe | gyara masomin]- Monalisa Chinda, ƴar wasan kwaikwayo
- Ebele Ofunneamaka Okeke, injiniyan farar hula
Hanyoyin haɗi na Waje
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.