Ariam Ala-Ala
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | Sashen gudanarwa |
| Ƙasa | Najeriya |
Ariam Ala-Ala ƙauye ne da ke cikin ƙaramar hukumar Ikwuano a jihar Abia, Nijeriya.[1][2][3] Ƙauyen na ɗaya daga cikin yankuna 15 na dangin Ariam/Usaka.[1][4] Al’ummar wannan ƙauye na kan hanyar Umuahia-Ikot Ekpene kuma akwai nisan kilomita 27 daga Umuahia babban birnin jihar daga ƙauyen.[5]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An ce ƙauyen Ariam Ala-Ala shi ne wurin da mutanen Ariam suka fara zama bayan sun kori tsoffin mazauna yankin watau ƴan ƙabilar Anaang.[6]
Makarantu
[gyara sashe | gyara masomin]Makarantar Firamare ta Migrant, Ariam Ala Ala[7] Makarantar Sakandare ta Ikwuano, Ariam[8]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Orji, Igbeaku (2023-02-02). "Erosion: Abia community on the brink, blames government for neglect". New Telegraph (in Turanci). Retrieved 2023-02-05.
- ↑ "Obugwu and Ariam Alala Communities in Ariam Usaka Cry Out over Consistent Erosion – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2023-02-05.
- ↑ Robinson, Cyril. "Elder Rufus Njimanya Okpee, (1952 - 2022) - ForeverMissed.com Online Memorials". www.forevermissed.com (in Turanci). Retrieved 2023-02-05.
- ↑ places. "Towns & Villages in Ikwuano « Abia State « Nigeria". Towns & Villages (in Turanci). Retrieved 2023-02-05.
- ↑ "Alala-Ariam populated place, Abia, Nigeria". ng.geoview.info. Retrieved 2023-02-05.
- ↑ https://www.researchgate.net/publication/356191302_ORIGIN_MIGRATION_AND_SETTLEMENT_IN_PRE-COLONIAL_OLD_BENDE_DIVISION_OF_SOUTHEASTERN_NIGERA
- ↑ "Ariam Ala-Ala Migrant Primary School - Study In Nigeria | Nigerian Schools | Reviews". www.studyinnigeria.com. Retrieved 2023-08-12.
- ↑ "Ikwuano Secondary School Ariam Ikwuano". www.manpower.com.ng. Retrieved 2023-08-12.