Arif Abd ar-Razzaq

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Arif Abd ar-Razzaq
Prime Minister of Iraq (en) Fassara

6 Satumba 1965 - 21 Satumba 1965
Rayuwa
Haihuwa Bagdaza, 1921
ƙasa Irak
Mutuwa Reading (en) Fassara, 2007
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Aikin soja
Digiri brigadier general (en) Fassara
Ya faɗaci Yakin Duniya na II
Imani
Jam'iyar siyasa Baath Party (en) Fassara

Arif Abd ar-Razzaq, ko Aref Abdel Razzak (an haifeshi a shekara ta 1921 kuma ya rasu ranar 30 ga watan Maris, 2007; Larabci: عارف عبد الرزاق‎ ) ya kasan ce Firayim Ministan Iraki ne na kwanaki 11 ga watan Satumbar shekarar 1965. A ranar 17 ga watan Satumba ya tsere zuwa Masar, bayan da ya shiga juyin mulkin da bai yi nasara ba ga Shugaba Abdul Salam Arif. A ranar 12 ga watan Yuni shekarar 1966 ya sake jagorantar wani yunƙuri na kifar da sabuwar gwamnatin Firimiya Abd ar-Rahman al-Bazzaz da Shugaba Abdul Rahman Arif . [1]

Mutumin da akayiwa juyin mulki a Iraq[gyara sashe | gyara masomin]

Ya halarci galibin juyin mulkin da ya faru a Iraki yayin aikinsa na soja:

  1. The 14th of July 1958 coup Although he was the pilot of the royal family at that time.
  2. Ramadan Revolution 1963
  3. November 1963 Iraqi coup d'état. From November 1963 until March 1964 he was Minister of Agriculture for Iraq. From March 1964 until July 1965 he was Commander of the Air Forces.
  4. Arif Abd ar-Razzaq first coup 1965
  5. Arif Abd ar-Razzaq second coup 1966 which was foiled in Mosul by Khaleel Jassim and Kareem Shindana.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. David Lea, A Political Chronology of the Middle East, Europa Publications Limited, 2001, page 73