Jump to content

Arlit (sashe)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Arlit


Wuri
Map
 18°44′13″N 7°23′07″E / 18.7369°N 7.3853°E / 18.7369; 7.3853
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Agadez

Babban birni Arlit (gari)
Yawan mutane
Faɗi 105,025 (2012)
• Yawan mutane 0.48 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 216,744 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Taswirar Arlit
cikin garin Arlit
Tatin Arlit Niger

Arlit sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Agadez, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Arlit. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 156,024[1].

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 19 December 2019.