Arlit (gari)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Arlit (gari)
Niger, Arlit (18), street scene.jpg
municipality of Niger
ƙasaNijar Gyara
babban birninArlit (sashe) Gyara
located in the administrative territorial entityArlit (sashe) Gyara
coordinate location18°44′0″N 7°23′0″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Arlit gari ne, da ke a yankin Agadez, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Arlit. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 112 432 ne.