Goûgaram
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Yankin Nijar | Yankin Agadez | |||
| Sassan Nijar | Arlit (sashe) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 10,336 (2012) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 558 m | |||
| Sun raba iyaka da | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Goûgaram birni ne a Sashin Arlit na Yankin Agadez na arewacin tsakiyar Nijar . Ya zuwa shekarar 2011, garin yana da yawan jama'a da suka kai 6,549.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
