Jump to content

Armani Little

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Armani Little
Rayuwa
Haihuwa Portsmouth, 5 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Southampton F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Armani George Little (an haife shi a ranar 5 ga Afrilun shekarar 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na ƙungiyar gillingham ta EFL League Two

Rayuwa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Little a Portsmouth . [1][2]

Southampton

[gyara sashe | gyara masomin]

ya kasance yana a ƙungiyar southampton tun yana dan shekaru 12, Little ya sanya hannu kan kwangilar carre ɗinsa ta farko tare da Southington a ranar 21 ga Afrilu 2015. [3] Southampton ta sake shi a lokacin rani na shekara ta 2018.[4]

Oxford United

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 20 ga Yunin shekarar 2018, Little ya shiga oxford united kan kwangilar shekara guda.[5] A ranar 17 ga watan Agustan 2018, ya shiga Woking kan rancen wata daya.[6] Ya fara bugawa Oxford wasa a ranar 18 ga watan Disamba na shekara ta 2018 a cikin nasarar 3-0 na EFL Trophy a gida ga Tottenham Hotspur na yan kasa da shekara 23.[7]

Ya fara buga wasan farko a Oxford a ranar 26 ga watan Disamba na shekara ta 2018, ya zo a matsayin mai maye gurbin minti na 71 a cikin nasara 1-0 a gida ga Southend United, kafin ya shiga woking a aro har zuwa ƙarshen kakar a ranar 4 ga watan Janairun shekara ta 2019.[8][9] Kafin kwangilarsa ta kare a Oxford, Little ya sanya hannu kan yarjejeniyar kwangila tare da kungiyar torquay unted ta National League.[10]

Torquay United

[gyara sashe | gyara masomin]

Little ya fara bugawa Torquay wasa a ranar 3 ga watan Agusta 2019, inda ya buga cikakken minti 90 a nasarar da suka samu a gida 2-1 a kan kungiyar Boreham Wood . [11][12]

Forest Green Rovers

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 8 ga watan Yunin 2022, Little ya amince da yarjejeniyar shekaru biyu don shiga sabuwar ƙungiyar Forest Green Rovers ta League One . [13] A ranar 12 ga watan Janairun 2023, Little ya shiga kungiyar wimbledon ta League Two a kan aro har zuwa ƙarshen kakar.[14]

AFC Wimbledon

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 6 ga watan Yulin 2023, Little ya sanya hannu har abada ga Wimbledon bayan nasarar samun rance.[15] Ya zira kwallaye na farko a Wimbledon a kan Tranmere Rovers a ranar 30 ga Satumba 2023.[16]

A ranar 31 ga Mayu 2024, gillingham ya sanar da sanya hannu kan Armani Little.

Ƙididdigar aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
Club Season League FA Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Southampton U23 2016–17 1 0 1 0
2017–18 2 0 2 0
Total 3 0 3 0
Oxford United 2018–19 League One 1 0 0 0 1 0 2 0
Woking (loan) 2018–19 National League South 25 4 4 1 3 1 32 6
Torquay United 2019–20 National League 17 3 1 0 0 0 18 3
2020–21 National League 24 1 2 0 5 0 31 1
2021–22 National League 38 15 2 0 1 0 41 15
Total 79 19 5 0 6 0 90 19
Forest Green Rovers 2022–23 League One 21 0 1 0 2 2 1 0 25 2
AFC Wimbledon (loan) 2022–23 League Two 18 0 0 0 0 0 0 0 18 0
AFC Wimbledon 2023–24 League Two 38 4 3 0 1 0 2 0 44 4
AFC Wimbledon Total 56 4 3 0 1 0 2 0 62 4
Career total 182 27 13 1 2 2 16 1 214 31
  1. ^ Jump up to:a b c d e Appeara
  1. "First & Best... With Armani Little – Torquay United". torquayunited.com (in Turanci). Torquay United F.C. 21 July 2020. Retrieved 8 November 2020.
  2. Thomas, David; James, Stuart (2 June 2019). "Armani Little can't wait to get started with Torquay United". DevonLive (in Turanci). Retrieved 8 November 2020.
  3. "Academy graduates Wood & Little sign pro contracts". southamptonfc.com (in Turanci). Southampton F.C. 21 April 2015. Retrieved 18 March 2020.
  4. "Saints announce 2018 retained list". southamptonfc.com (in Turanci). Southampton F.C. 31 May 2018. Retrieved 18 March 2020.
  5. Johnson, Jack (20 June 2018). "Oxford United sign trio for under 23s side". Oxford Mail (in Turanci). Retrieved 18 March 2020.
  6. "Hopkins and Little Out On Loan". www.oufc.co.uk (in Turanci). Oxford United F.C. 17 August 2018. Retrieved 18 March 2020.
  7. "Little By Little". www.oufc.co.uk (in Turanci). Oxford United F.C. 19 December 2018. Retrieved 18 March 2020.
  8. "Oxford United 0-1 Southend United". BBC Sport (in Turanci). 26 December 2018. Retrieved 18 March 2020.
  9. Johnson, Jack (4 January 2019). "Oxford United loan Armani Little and Harvey Bradbury to Woking for rest of season". Oxford Mail (in Turanci). Retrieved 18 March 2020.
  10. "Midfielder Armani Little To Join United". torquayunited.com. Torquay United F.C. 30 May 2019. Retrieved 18 March 2020.
  11. Samfuri:Soccerbase season
  12. "Torquay United 2–1 Boreham Wood". BBC Sport. 3 August 2019. Retrieved 18 March 2020.
  13. "Midfielder Little joins FGR". www.fgr.co.uk. 8 June 2022. Retrieved 8 June 2022.
  14. "Little by little! Exciting midfielder makes it two". www.afcwimbledon.co.uk. 12 January 2023. Retrieved 13 January 2023.
  15. "A Little longer! Armani signs permanently". www.afcwimbledon.co.uk. Retrieved 6 July 2023.
  16. "AFC Wimbledon 4–1 Tranmere". BBC Sport. 30 September 2023. Retrieved 3 October 2023.