Aro Ngwa
Appearance
Aro Ngwa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Aro Ngwa Garine Igbo a karamar hukumar Osisioma Ngwa, a jihar Abia ta Najeriya. Yanki ce a garin Aba, cibiyar kasuwanci a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya. Babban birni mafi kusa shine Aba a Najeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.