Jump to content

Asele Woy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asele Woy
Rayuwa
Haihuwa 3 ga Janairu, 1959 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Asele Disep Woy (An haife ta ranar 3 ga watan Janairu, 1959). Ƴar wasan tseren Nijeriya ce. Ta shiga gasar tseren mita 4 × 400 na mata a wasannin bazara na 1980.[1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.