Jump to content

Ashanti Obi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ashanti Obi
Rayuwa
Haihuwa14 Oktoba 1952 (73 shekaru)
ƙasaNajeriya
Karatu
HarsunaTuranci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'adan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi70 kg
Tsayi172 cm

Ashanti Obi (an haife ta a ranar 14 Oktoba 1952) 'yar wasan tseren gudu ce 'yar Najeriya. Ta fafata a Wasan Tseren Mata na Mita 400 a Gasar Olympic ta Bazara a 1972.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ashanti Obi Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 17 August 2017.