Jump to content

Ashley Johnson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ashley Johnson
Rayuwa
Cikakken suna Ashley Suzanne Johnson
Haihuwa Camarillo (en) Fassara, 9 ga Augusta, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da mawaƙi
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
IMDb nm0424534
theashleysuzanne.blogspot.fr

Ashley Suzanne Johnson (haihuwa: 9 ga Agusta 1983) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka.

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ashley Suzanne Johnson a Camarillo dake jahar California a ranar 9 ga watan Agusta na shekarar 1983.[1][2]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Ashley_Johnson#cite_note-behindthevoice-1
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/Ashley_Johnson#cite_note-Yahoo-2